1 Sam 15:4 HAU

4 Saul kuwa ya kira mutanen da ya ƙidaya a Telem, sojoji dubu ɗari biyu (200,000) daga Isra'ila, da dubu goma (10,000) daga Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:4 a cikin mahallin