1 Sam 16:10 HAU

10 Ta haka Yesse ya sa 'ya'yansa maza, su bakwai, suka zo a gaban Sama'ila. Sama'ila kuwa ya ce wa Yesse, “Ubangiji bai zaɓi waɗannan ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:10 a cikin mahallin