1 Sam 16:11 HAU

11 Sai ya tambayi Yesse, “Ko kana da sauran waɗansu 'ya'ya maza?”Yesse ya ce, “Da sauran autan, ga shi kuma, yana wurin kiwon tumaki.”Sama'ila ya ce masa, “Sai ka aika a taho da shi, gama ba zan koma ba, sai ya zo.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:11 a cikin mahallin