1 Sam 16:20 HAU

20 Yesse kuwa ya yi wa jaki labtu da abinci, da salkar ruwan inabi, da ɗan akuya, ya aiki Dawuda ɗansa, ya kai wa Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:20 a cikin mahallin