1 Sam 16:21 HAU

21 Sa'an nan Dawuda ya zo wurin Saul, ya kama aiki. Saul kuwa ya ƙaunaci Dawuda ƙwarai, har Dawuda ya zama mai ɗaukar masa makamai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:21 a cikin mahallin