1 Sam 16:4 HAU

4 Sama'ila ya yi yadda Ubangiji ya faɗa masa, ya tafi Baitalami, inda dattawan garin suka tarye shi da rawar jiki, suka ce masa, “Maigani, wannan ziyara lafiya kuwa?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:4 a cikin mahallin