1 Sam 16:5 HAU

5 Ya ce, “I, lafiya lau. Na zo ne in miƙa wa Ubangiji hadaya, sai ku tsarkake kanku, ku zo mu tafi wurin yin hadaya tare.” Ya kuma sa Yesse da 'ya'yansa maza su tsarkake kansu, su je wurin hadayar.

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:5 a cikin mahallin