11 Sa'ad da Saul da dukan Isra'ilawa suka ji maganganun da Bafilisten nan yake faɗa, sai suka karaya, suka tsorata ƙwarai.
Karanta cikakken babi 1 Sam 17
gani 1 Sam 17:11 a cikin mahallin