1 Sam 17:12 HAU

12 Dawuda kuwa ɗan Yesse ne, wanda yake mutumin Efrata, ta Baitalami cikin Yahuza, yana da 'ya'ya maza guda takwas, ya kuwa riga ya tsufa a zamanin Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:12 a cikin mahallin