1 Sam 17:17 HAU

17 Wata rana ke nan, sai Yesse ya ce wa Dawuda, ɗansa, “Ka ɗauki wannan tumammen hatsi, da malmalar abinci goma, ka kai wa 'yan'uwanka da sauri a sansanin.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:17 a cikin mahallin