1 Sam 17:18 HAU

18 Ga waɗannan dunƙulen cuku goma, ka kai wa shugaba na mutum dubu. Ka dubo lafiyar 'yan'uwanka, ka kawo mini labari.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:18 a cikin mahallin