1 Sam 17:38 HAU

38 Ya sa wa Dawuda kayan yaƙinsa, ya sa masa kwalkwalin tagulla a kansa, ya kuma sa masa sulke.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:38 a cikin mahallin