1 Sam 17:39 HAU

39 Da Dawuda ya sa kayan yaƙin, ya rataya takobi, ya fara tafiya, sai ya ji ba zai iya ba, domin bai saba da su ba. Sai ya ce wa Saul, “Ba zan iya tafiya da waɗannan ba, gama ban saba da su ba.” Ya kuwa tuɓe su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:39 a cikin mahallin