1 Sam 17:49 HAU

49 Sa'an nan Dawuda ya ɗauko dutse daga cikin angararsa, ya wurga, dutsen kuwa ya sami Goliyat a goshi, har ya lume. Goliyat kuwa ya faɗi rubda ciki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:49 a cikin mahallin