1 Sam 17:50 HAU

50 Da majajjawa da dutse kawai Dawuda ya ci nasara da Bafilisten. Ya buge shi, ya kashe shi ba tare da takobi a hannunsa ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:50 a cikin mahallin