1 Sam 18:30 HAU

30 Sarakunan Filistiyawa sukan zo da yaƙi. Idan sun zo, sai Dawuda ya yi nasara da su fiye da sauran shugabannin yaƙi na Saul. Wannan ya sa ya yi suna.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:30 a cikin mahallin