1 Sam 19:1 HAU

1 Sai Saul ya yi magana da Jonatan, ɗansa, da dukan fādawansa, cewa yana shiri ya kashe Dawuda. Amma Jonatan ɗan Saul yana jin daɗin Dawuda ƙwarai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:1 a cikin mahallin