1 Sam 19:2 HAU

2 Jonatan ya faɗa wa Dawuda ya ce, “Saul, mahaifina, yana so ya kashe ka, domin haka sai ka lura da kanka da safe, ka ɓuya a wani lungu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:2 a cikin mahallin