3 Ni kuwa zan tafi in tsaya kusa da mahaifina a saura inda ka ɓuya, zan yi masa magana a kanka, abin da ya faru, zan sanar da kai.”
Karanta cikakken babi 1 Sam 19
gani 1 Sam 19:3 a cikin mahallin