1 Sam 19:17 HAU

17 Saul kuwa ya ce wa Mikal, “Don me kika ruɗe ni har kika bar maƙiyina ya tsere?”Ta ce wa Saul, “Ya ce mini, idan ban bar shi ya tafi ba, zai kashe ni.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:17 a cikin mahallin