1 Sam 19:18 HAU

18 Dawuda ya gudu, ya tsere zuwa wurin Sama'ila a Rama, ya faɗa masa dukan abin da Saul ya yi masa. Shi da Sama'ila suka tafi suka zauna a Nayot.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:18 a cikin mahallin