1 Sam 19:20 HAU

20 Sai ya aika da manzanni su tafi su kama Dawuda. Da suka kai, suka iske ƙungiyar annabawa suna annabci, Sama'ila kuwa yana tsaye a gabansu. Ruhun Allah ya sauko a kan manzannin Saul, su kuma suka yi annabci.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:20 a cikin mahallin