1 Sam 19:21 HAU

21 Aka faɗa wa Saul, sai ya sāke aiken waɗansu, su kuma suka shiga yin annabci. Ya kuma sāke aiken manzanni aji na uku, su kuma suka shiga yin annabci.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:21 a cikin mahallin