1 Sam 19:22 HAU

22 Saul kuma ya tafi Rama da kansa. Da ya kai babbar rijiyar da suke a Seku, sai ya tambayi inda Sama'ila da Dawuda suke. Wani ya ce masa, “Suna Nayot ta Rama.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:22 a cikin mahallin