1 Sam 19:8 HAU

8 Aka kuma yi yaƙi da Filistiyawa, Dawuda kuwa ya tafi ya yi yaƙi da su, ya kashe su da yawa, sai suka gudu a gabansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:8 a cikin mahallin