1 Sam 19:7 HAU

7 Jonatan kuwa ya kira Dawuda ya faɗa masa dukan abin da Saul ya faɗa. Ya kuma kai Dawuda gaban Saul, ya zauna tare da shi kamar dā.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:7 a cikin mahallin