1 Sam 2:13 HAU

13 Ko ka'idodi game da abin da firistoci za su karɓa a hannun jama'a. A maimakon haka, lokacin da mutum ya je domin ya miƙa hadayarsa, sai baran firist ya zo da rino a hannunsa a sa'ad da ake dafa naman.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:13 a cikin mahallin