1 Sam 2:14 HAU

14 Sai ya caka rinon a cikin tukunyar, to, duk abin da ya cako wannan ya zama na firist. Haka suka yi ta yi wa dukan Isra'ilawa da suka zo miƙa hadaya a Shilo.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:14 a cikin mahallin