1 Sam 2:21 HAU

21 Ubangiji ya sa wa Hannatu albarka, ta haifi 'ya'ya maza uku da mata biyu. Yaron nan Sama'ila kuwa ya girma a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:21 a cikin mahallin