22 Eli kuwa ya tsufa ƙwarai, yana kuma jin dukan abin da 'ya'yansa maza suke yi wa Isra'ilawa, da yadda suke kwana da matan da suke aiki a ƙofar alfarwa ta sujada.
Karanta cikakken babi 1 Sam 2
gani 1 Sam 2:22 a cikin mahallin