1 Sam 2:35 HAU

35 Zan zaɓar wa kaina amintaccen firist wanda zai aikata abin da nake so ya yi, zan kuwa ba shi zuriya da ko yaushe za su yi aiki a gaban zaɓaɓɓen sarkina.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:35 a cikin mahallin