1 Sam 2:36 HAU

36 Dukan wanda ya ragu daga zuriyarka zai je wurin sarki ya roƙi kuɗi da abinci, zai kuma roƙa a yardar masa ya taimaki firistoci da aiki domin ya sami abin da zai ci.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:36 a cikin mahallin