1 Sam 20:13 HAU

13 Amma idan har mahaifina yana da niyyar yi maka mugunta, amma ban sanar da kai ba, to, bari Ubangiji ya hukunta ni. Ubangiji ya kasance tare da kai kamar yadda ya kasance da mahaifina.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:13 a cikin mahallin