1 Sam 20:17 HAU

17 Sai Jonatan ya sa Dawuda ya yi masa alkawari zai ƙaunace shi, gama shi kansa yana ƙaunar Dawuda ƙwarai kamar yadda yake ƙaunar kansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:17 a cikin mahallin