1 Sam 20:16 HAU

16 Jonatan ya yi alkawari da gidan Dawuda. Ubangiji kuwa zai ɗauki fansa a kan maƙiyan Dawuda.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:16 a cikin mahallin