1 Sam 20:34 HAU

34 Sai Jonatan ya tashi da fushi daga wurin cin abinci, bai ci abinci a rana ta biyu ga watan ba, saboda baƙin ciki a kan Dawuda, domin kuma mahaifinsa ya kunyata shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:34 a cikin mahallin