1 Sam 20:5 HAU

5 Dawuda kuwa ya ce masa, “Ga shi, gobe ce amaryar wata, dole ne in zauna tare da sarki a teburinsa. Ka bar ni in tafi in ɓuya a saura har kwana uku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:5 a cikin mahallin