1 Sam 20:6 HAU

6 Idan mahaifinka bai gan ni ba, sai ka ce masa, ni na roƙe ka ka bar ni in gaggauta zuwa Baitalami, garinmu, domin akwai ba da sadaka ta shekara saboda dukan gidanmu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:6 a cikin mahallin