1 Sam 21:1 HAU

1 Sa'an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce masa, “Me ya sa kake kai kaɗai, ba wani tare da kai ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:1 a cikin mahallin