1 Sam 21:2 HAU

2 Dawuda ya ce masa, “Na zo aikin sarki ne, ya kuwa ce kada in sanar wa kowa abin da ya aiko ni in yi. Jama'ata kuwa na riga na shirya inda zan sadu da su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:2 a cikin mahallin