1 Sam 22:10 HAU

10 Shi kuwa ya roƙi Ubangiji domin Dawuda, ya kuma ba shi guzuri, har ya ba shi takobin Goliyat, Bafilisten.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:10 a cikin mahallin