1 Sam 22:9 HAU

9 Sa'an nan Doyeg, mutumin Edom, da yake tsaye tare da fādawan Saul, ya ce, “Na ga ɗan Yesse yana zuwa Nob wurin Ahimelek, ɗan Ahitub.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:9 a cikin mahallin