1 Sam 22:13 HAU

13 Saul ya ce masa, “Me ya sa ka yi mini maƙarƙashiya, kai da ɗan Yesse, da yake ka ba shi abinci, da takobi, ka kuma roƙar masa Allah, ga shi yanzu, ya tayar mini, yana fakona, kamar yadda yake yi a yau?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:13 a cikin mahallin