1 Sam 22:14 HAU

14 Ahimelek kuwa ya ce wa sarki, “Daga cikin barorinka duka wa yake da aminci kamar Dawuda? Wane ne surukin sarki? Wane ne shugaban jarumawanka, wanda ake girmamawa a gidanka?

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:14 a cikin mahallin