1 Sam 22:15 HAU

15 Yau ne na fara roƙar masa Allah? A'a, kada dai sarki ya zargi baransa ko gidan mahaifina duka, gama baranka bai san kome a kan wannan ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:15 a cikin mahallin