1 Sam 23:24 HAU

24 Sai suka yi gaba, suka tafi Zif. Dawuda da mutanensa kuwa suna jejin Mawon, cikin Araba, kudu da Yeshimon.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:24 a cikin mahallin