1 Sam 23:25 HAU

25 Saul da mutanensa suka tafi neman Dawuda. Da Dawuda ya ji labari, sai ya sauka daga dutsen ya zauna a can jejin Mawon. Da Saul ya ji, sai ya bi Dawuda zuwa jejin Mawon.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:25 a cikin mahallin