1 Sam 23:26 HAU

26 Saul yana gefe ɗaya na dutsen, Dawuda kuma da mutanensa suna wancan gefe. Dawuda ya yi sauri ya tsere daga Saul domin Saul da mutanensa suna ƙoƙari su kewaye su, su kama su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:26 a cikin mahallin