1 Sam 23:27 HAU

27 Suna bin su Dawuda kusa kusa, sai manzo ya zo ya ce wa Saul, “Sai ka komo da sauri domin Filistiyawa sun kawo wa ƙasar hari.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:27 a cikin mahallin