1 Sam 24:16 HAU

16 Da Dawuda ya gama faɗa wa Saul wannan magana, sai Saul ya ce, “Ɗana, Dawuda, muryarka ke nan?” Ya yi kuka da ƙarfi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:16 a cikin mahallin